Gidauniyar Kannywood da hadin gwiwa da hadaɗiyyar Ƙungiyar masu Shirya Finafinai ta Ƙasa, MOPPAN da hukumar da ke kula da cuta mai karya garjuwar jiki, wato SAKA, ta shirya gangami a kan ranar tunawa da cuta mai karya garkuwa ta HIV a ranar 1-12-2022.
Gangami wanda ya fara da tattaki daga Ƙofar Nasarawa zuwa gidan Makama, inda daga nan aka garzaya ɗakin taro na Kannywood TV da ke unguwar Tudun Yola,